LYRICS: KAYA A KASA By B.O.C (Prod. By ShamBee Puzzle) (M&M By C MAN) INTRO *May I Have Your Attention Please! -Wato Ji Mana, Ku Tsaya Guys!
CHORUS
*Ba Ta Kare Ba Fa, Akwai Kaya A Kasa
-Akwai Kaya A Kasa
*Ba Ta Kare Ba Fa, Akwai Kaya A Kasa
-Akwai Kaya A Kasa
-Akwai Kaya A Kasa
(Repeat Chorus Once)
VERSE ONE
*A Ina Ka Taba Ganin Asusu Ya Fi Banki
*A Dan Yi Bincike In Har Talaka Ya Ki Manchi
*Ni Gayun Nan Suke So Su Nuna Wa Barikanci?
*Dagewar Su Na Ban Dariya Wane Chalikanci
*Ya Aza Zai Dame Ni
*Don Ya Ce Zai Mare Ni
*Bai San Ba A Chin Hannu Na Ba Ko A Efareti
*Don Haka Bai Da Wani Zarafin Da Zai Kware Ni
*In Na Wuce Da Taku Daya Da Wuya A Same Ni
*Shin Kam Kun Gane Ni
*Ni Ne Na Ji Shirin Su Tas, Kun Aza Kurma Ne Ni
*In Ban Da Ku Ya Da Yin Shawari A Rumfa Mai Ji
*E Mun Fi Kowa Zafi, Shugaban Sun Wuta Ne Shi?
*Toh Ai Ruwa Ne Ni
*I'm Doing Well,Shi Ya Ke Bukatar Ku Yashe Shi
*Don Ya Sa Mata Wuka A Wuya Wai Don Ta Ce Ni
*But If They Can't Cope With This Reality Su Ratse Film
*Kuma Ba Asirin Da Za Su Samu Ko Sun Chaje Ni
*And When I Lace A Joint Fiye Da City Na Kan Chakar
*A Dandalin Su Na Ke Gabatar Da Shiri Na In Basar
*Didn't Die, Just Multiplied,Iri Suka Wasar
*A Titi Rayuwa Ta Tsinci Iri Na Ta Kyafar
*Jiki Na Ta Bafar, Tsimi Na Ta Tasar
*In Muka Ce Maka Namu Ne Mutumi Na Ka Bayar
*Way Advance, Abun Da Su Ke Yi Wa Hidima Na Yasar
*Who You Epp? Lokacin Da Mu Ke Ishi Wa Ka Shayar?
CHORUS
VERSE TWO
*Kaya A Kasa, Sai Ka Ce Kasuwar Baza Koli
*Har Da Extra Mu Ka Zo Don Dazu An Mana Gori
*I'm Not Your Enemy, 'Yan Kudu Na Kira Na 'Aboki'
*Kuma Don In Yi Ta Muku Gajiya Na Da Sauki
*I Do This To Support The Course
*It's Fishy When A Donkey Abort A Horse
*For The Real, For The Deal
*For The Bill, For The Meal
*Thou Shall Never Underestimate His Scoring Skills
*Flushing Out Cheap Boring Thrills
*Boy You Got A Lot To Do To Get There
*When You Get To The Top Be Sure Your Altitude Remains There
*Or Get Higher Cos Coming Down Is Not An Option
*When The King Is Your Son Chasing After Crown Is Not A Function
*Wani Dattijo Ne Ya Gaya Mun
*Sai Na Roki Ubangiji Na Don Ya Tsaya Mun
*Now The World Is Mine, Ba Na Ma So A Taya Mun
*Domin Komai Da Komai Yana Mun
Download Audio >>
B.O.C Madaki - Kaya A Kasa CHORUS
VERSE THREE
*Ina Da Gayu A Zaria, Kaduna Da Jtown
*Bauchi Filin Daga, Abuja The Playground
*Nigeria Kasa Ta, Son Juna Gare Ta
*Life's Hot On The Street Amma Don Kuna Na Leka
*So Let It Burn And Set The Turn I'll Get It Earned
*Outlive Time, Of Course Good Music Is Never Mourned
*Kar Ku Musu Jaje Tun Ina Nan A Raye
*Kar Ku Mun Kale Tun Ya Na Nan A Tare
*Kar Ku Mun Yare In Kuna Yaba Kame
*Don Ga Dan Gaye Kwana Ba Barci Headquarter Ne
*Garba Ya Ne?
*If The Truth Is Not The Choice Of The People Yi Tr Wa Zabe
#KayaAKasaLyrics
#KayaAKasa
™TeamArewa Empire..
We Love Great Music.
0 Comments